12/07/2025
Zamu kawo muku Hira ta Musamman tare da Hajiya Amina Abdulrahman Bello Yar Asalin Jahar Katsina, C.E.O Ashmad Furniture and Interior.
Zakuji yadda mahaifinta da mijinta s**a take rawar gani wajen zamanta hamshakiyar yar kasuwa, bayan farawa da sanaβar da jarinta baikai yakawoba.
A yanzu tana kawo kaya daga kasashen ketare kamar su Turkish da har ta samu bude katafaran showroom a Bricks and More Plaza, 6th Avenue, Gwarinpa, Abuja.
Zamu kawo muku wannan shirin kamar yadda muka saba a YouTube channel Ιinmu mai suna Tubless Media Concept, da Instagram, Facebook da TikTok account Ιinmu.